tag:blogger.com,1999:blog-3522281603276666782.post5665849995481079054..comments2023-08-04T08:58:48.750+01:00Comments on Discourse with Dr. Tilde: Sharhi 4. Sharrin Lasifika ga Addini da ArewaDr. Aliyu U. Tildehttp://www.blogger.com/profile/09289324801389455491noreply@blogger.comBlogger15125tag:blogger.com,1999:blog-3522281603276666782.post-69543465964666101162011-10-22T19:08:14.103+01:002011-10-22T19:08:14.103+01:00To ka fadi gaskiya amma na ga ka fake ta wani guri...To ka fadi gaskiya amma na ga ka fake ta wani gurin ka nuna IZALA ce ta kawo lasifika da sa wa‘azi a masallataiAuwal Philosopher Kanohttps://www.blogger.com/profile/15634958258895880040noreply@blogger.comtag:blogger.com,1999:blog-3522281603276666782.post-43750430242009471972011-05-24T10:29:51.095+01:002011-05-24T10:29:51.095+01:00Allah ya saka da alheri malam. Amma sai dai ka man...Allah ya saka da alheri malam. Amma sai dai ka manta baka tabo bangaren masu damun mutane da kade-kade da sunan addini ba, musamman lokacin MAULUDI.Hallirunoreply@blogger.comtag:blogger.com,1999:blog-3522281603276666782.post-9213470954504487712011-05-22T12:56:14.720+01:002011-05-22T12:56:14.720+01:00Lallai Idan rana tafito tafin hannu baya taba iya ...Lallai Idan rana tafito tafin hannu baya taba iya kareta. Malam Aliyu Tilde, wallahi kasosa mun abunda keyimun kaikayi. Ala kulli hali, idan na tuna da yarda kasan nan take musamman (Arewacin kasannan) akan harkan Addini sai addu'a wallahi. To Alhamdu Lillahi da wannan sharhi, kuma in Allah ya yarda za'a isardashi. Allah yayi mana muwafaka, ameenKabir HTnoreply@blogger.comtag:blogger.com,1999:blog-3522281603276666782.post-4271068262540598142011-05-22T12:55:18.280+01:002011-05-22T12:55:18.280+01:00Lallai Idan rana tafito tafin hannu baya taba iya ...Lallai Idan rana tafito tafin hannu baya taba iya kareta. Malam Aliyu Tilde, wallahi kasosa mun abunda keyimun kaikayi. Ala kulli hali, idan na tuna da yarda kasan nan take musamman (Arewacin kasannan) akan harkan Addini sai addu'a wallahi. To Alhamdu Lillahi da wannan sharhi, kuma in Allah ya yarda za'a isardashi. Allah yayi mana muwafaka, ameenKabir HTnoreply@blogger.comtag:blogger.com,1999:blog-3522281603276666782.post-9729221395059043712011-05-18T21:34:29.034+01:002011-05-18T21:34:29.034+01:00Allah Ya ba da lada. Hakika wannan fadakarwa ta yi...Allah Ya ba da lada. Hakika wannan fadakarwa ta yi, sai dai abin da ya rage shi ne, mu taru mu rungumi gaskiya, mu kuma yi aiki da ita. Idan ba haka ba kuwa, lallai za mu yi batan-baka-tantan.
Malam Tilde, idan Allah Ya yarda, zann ari wannan sharhi naka, in makala shi a Shafin Gizago, na Jaridar Aminiya, domin dimbin makaranta su amfana.
Allah Ya amfanar da mu gardin gaskiya kuma ya kiyaye mu daga kurbar gubar karya. amin.

Daga Bashir Yahuza Malumfashi
byahuza03@yahoo.com
08065576011Bashir Yahuza Malumfashinoreply@blogger.comtag:blogger.com,1999:blog-3522281603276666782.post-83413224348503544612011-05-18T15:34:36.043+01:002011-05-18T15:34:36.043+01:00Malam,
rabona da jin sharhi na tsage gaskiya komi...Malam,
rabona da jin sharhi na tsage gaskiya komin dacinta, in ban da wannan, sai wanda ka rubuta a kan maganar ganin watan azumi a jaridar turanci ta daily trust can a shekarun baya.har yanzu ina tare da hard copy a cikin akwatina.
ALLAH ya jikan almajirinka kuma yaya na Ismaila Adamu.
Ahmad Isa HassanAHMAD ISA HASSANnoreply@blogger.comtag:blogger.com,1999:blog-3522281603276666782.post-76047898927617004012011-05-18T12:12:24.493+01:002011-05-18T12:12:24.493+01:00Malam Allah ya saka da alheri. Amma ka manta baka ...Malam Allah ya saka da alheri. Amma ka manta baka tabo masu damun mutane da kade-kade ba da sunan son manzon Allah(SAW) musamman lokacin mauludi.Anonymousnoreply@blogger.comtag:blogger.com,1999:blog-3522281603276666782.post-7956526972536425442011-05-17T15:22:33.789+01:002011-05-17T15:22:33.789+01:00Sheikh, Allah Ya saka da alheri. Kayi tsokaci akan...Sheikh, Allah Ya saka da alheri. Kayi tsokaci akan daya daga cikin manyan matsalolin Musulmi a Nigeria to Arewa. Harkan lasifikoki din nan da kuma tare hanyoyi lokutan Sallar Jumma'a abubuwane dake ci mana tuwo a kwarya. Shin karamin sanine ko rashin wayewane? Nasan dai ba izgilanci bane, kuma ba mugunta neba.

Allah Ya ba Musulmi ganewa rayuwatai.Dogaranoreply@blogger.comtag:blogger.com,1999:blog-3522281603276666782.post-36882503832434005802011-05-17T11:41:40.201+01:002011-05-17T11:41:40.201+01:00Malam Allah ya sa kar kai ma a kafirta ka sabo da ...Malam Allah ya sa kar kai ma a kafirta ka sabo da gaskiyar da ka fada. Duk mun san kungiyar da ta yi fice wajen kafirta musulmi, ballan ta na mabiya wasu addinai.Anonymousnoreply@blogger.comtag:blogger.com,1999:blog-3522281603276666782.post-39446063907602649112011-05-16T15:18:08.894+01:002011-05-16T15:18:08.894+01:00Dr.Tilde Allah Ya saka ma da alherinSa Ya kuma kar...Dr.Tilde Allah Ya saka ma da alherinSa Ya kuma kara ma basira da hazaka.Da fata wayanda aka yi domin su sun ji.Mathew Garbahttp://garbamathew@yahoo.comnoreply@blogger.comtag:blogger.com,1999:blog-3522281603276666782.post-90689980704901444822011-05-16T11:03:30.733+01:002011-05-16T11:03:30.733+01:00Dr Tilde,ka sosa min inda ke min kaikayi. Dole a y...Dr Tilde,ka sosa min inda ke min kaikayi. Dole a yabi mutane irin su Nasiru El-rufa'i wanda lokacin da yayi minister a abuja ya hana masallatan khamsa salawati kunna lasifika haka kuma chochina. Idan za'a kunna to iya sipikun cikin masallacin kawai za'a kunna. Wannan yayi aiki,domin kafin ya zama minista,kirista,ganin yadda musulmi suke cika samaniya da sautin lasifika sai suma suka fara,da assussuba sai su dauko irin lasifikar hannu su rinka bi layi layi wai suma suna wa'azin asuba. Idan har Nasiru El rufa'i ya hana kuma ya hanu to kenan shuwagabannin mu suma zasu iya.
Wani abun ban haushi dadin dadawa ma shine toshe hanyar mota idan ana wa'azi ko za'a yi sallah.Mohammed Hnoreply@blogger.comtag:blogger.com,1999:blog-3522281603276666782.post-30014073514837668932011-05-16T00:48:18.001+01:002011-05-16T00:48:18.001+01:00kungiyar izala itace babbar matsalar da ta jawo du...kungiyar izala itace babbar matsalar da ta jawo duk wata musiba da take damun alummar musulmai a nigeria.domin sune kowa malami a cikinsu.sunfi kowace kungiya alaka da azzalumai.Anonymousnoreply@blogger.comtag:blogger.com,1999:blog-3522281603276666782.post-66664260014136770932011-05-15T22:50:48.217+01:002011-05-15T22:50:48.217+01:00Assalamu Alaika Dakta Tilde,
Allah saka da alkhair...Assalamu Alaika Dakta Tilde,
Allah saka da alkhairi da wannan fadakarwar da kayi. Ina tunanin da zai yi kyau idan ka bude gidan rediyo ko wata kafa ta watsa bayanai cikin sauki inda wannan sako naka mai amfani zai dinga isa zuwa ga al'ummarmu wanda basu samu damar karatu ba.photohttps://www.blogger.com/profile/10284751588461202058noreply@blogger.comtag:blogger.com,1999:blog-3522281603276666782.post-84199034837961187312011-05-15T17:55:59.926+01:002011-05-15T17:55:59.926+01:00ALHAMDU LILLAHI, DR TILDE Allah ya saka maka da al...ALHAMDU LILLAHI, DR TILDE Allah ya saka maka da alheri.
Lalle wannan batu ne mai muhimmanci wanda ya kamata duk wanda ya karanta ya isar da sako, musamman Manyan gari wadanda suka gina masallatai akofar gidajensu ko kuma suke jagorancin komitocin masallatai, su tabbatar sun tsawata akan yin amfani da lasifika barkatai.
Yan uwa masallata mu rinka tunatarda juna akan hakkin alumma dake kammu.
Shugabannin kananan hukumomi ko na kusa da su, su sanarda su aka muhimmancin su tsawatar akan haka. Allah ya shiryemu, ya kuma bamu ikkon yi saboda shi.
A huta lafiya,
Abubakar Yamusaodirinwune kelechi laserianhttps://www.blogger.com/profile/16564215883564544902noreply@blogger.comtag:blogger.com,1999:blog-3522281603276666782.post-26367693136982955492011-05-15T17:50:40.669+01:002011-05-15T17:50:40.669+01:00Babban matsala shi ne yanzu alummar Musulmin Najer...Babban matsala shi ne yanzu alummar Musulmin Najeriya babu jagoranci. In ba rashin jagoranci yaya za'a yi masallati su yi yawa da kuma salla a mabanbanta lokuta ba? ya kamata ne ace malaman sun yi fatawa a kan yadda ake amfani da sifika. Allah ya sakawa Alyu Tilde da alheri.Ismailnoreply@blogger.com