Saturday, January 20, 2018

A Yi Wa Dangina Gombawa Afuwa. Sun yi Buhari, Sun K'i Goje

Jama'a a yi wa Gombe uzuri. Suna da dalili. Tunda da sun yi Goje sun ga sharrin 'Yan Kalare. Babu laifi da suka yi Talba. Mun yafe musu tunda sun yi Buhari a shugaban kasa.
Ina tunawa lokacin da muke The Buhari Organisation a Zaben 2003 lokacin da Goje ya fara takara Gwamna, don tsabar son Goje da Gombawa suka yi a lokacin, da aka had'a zaben gomna da na shugaban kasa a lokacin, sai suka yi sak, suka baiwa Obasanjo k'uriarsu don kar a gagara rarrabewa wajen Zaben Gomna. Goje, duk da cewa ya yi aiki irin nasa, ya kawo rashin tsaro matuka a Gombe kuma ana zarginaa da yawan cin hanci. Mutane da yawa suna cewa Talba ya fi Goje aiki. Allahu aalamu.
Kuma Gombe ta zama fitila. Sun nuna a 2019 in mutum bai yi aiki nagari ba ko ya kawo Buhari ya sani zai sha k'asa.
SAKAMAKON ZABEN GWAMNA
A JIHAR GOMBE
AKKO LGA
PDP TOLBA 37122
APC INUWA 12754
BILLIRI LGA
PDP TOLBA 24575
APC INUWA 6750
BALANGA LGA
PDP TOLBA 34750
APC INUWA 11221
DUKKU LGA
PDP TOLBA 29575
APC INUWA 9431
KWAMI LGA
PDP TOLBA 21712
APC INUWA 12450
NAFADA LGA
PDP TOLBA 29811
APC INUWA 6723
FKY LGA
PDP TOLBA 22314
APC INUWA 9867
SHONGOM LGA
PDP TOLBA 24356
APC INUWA 5672
SAURA Y/DEBA DA GOMBE LGA
GOMBE

No comments:

Post a Comment