Total Pageviews

Wednesday, January 17, 2018

Barawon Da Ba A Kama Ba, Sunansa Muhamman

Kunle Oluwabode ya ce:
1. I acted based on Jonathan's instruction - Dasuki
2. I didn't give order - Jonathan
3. I collected 350M from Dasuki for consultation - Iyorchia Ayu
4. I only collected $30,000 from Dasuki not N100m - Bode George
5. I got N4.6b from Dasuki for spiritual purposes - Bafarawa
6. I got N650M from Dasuki for my Abuja burnt office - Thisday
Obaigbena.
7. I got N2.1b from Dasuki for publicity - Dokpesi
8. I got another N100m from Yuguda he didn't tell me from where -
Bafarawa.
9. I gave N100m each to Odili, Jim Nwobodo Bode George and
others-Yuguda.
10. The president asked me to change N10B to foreign currency for
PDP delegates - Dasuki
11. My boss asked me to get $11M from the CBN - Dasuki's account
officer.
12. I got order from above to pay Tompolo N13B for Maritime
university land. - Nimasa DG.
13. 950m was shared in my house -- Shekarau
-------------/
Sharhi na:
Na ga sakon Kunle Oluwatobi yana shawagi a dandalin sadarwa. Da yake mu tsoffin kwanuka ne, mun sha ganin juyin gwamnati kala-kala, sai na ce kar a yi saurin yabon dan'kuturu musamman bayan yanzu tafiya ta fara nisa, kyasbi ya fara bayyana a jikinsa...
Kuma ai in ana zancen sata, barawon da ba a kama ba (tukun) sai a kira shi Muhamman. Ranar da wani barawon ya kama shi, to sai ya amsa sunansa.
Kama barawo abu ne mai kyau. Amma in ka ji tsoffi na ce wa junansu goggo, sai ka ce raha ce ba arashi ba.
Dr. Aliyu U. Tilde
25 July 2017

No comments: